rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/11.txt

6 lines
268 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba ku san mene ne waɗannan abubuwa ke nufi ba?",
"body": "Yahweh yayi wannan a matsayin babbar tambaya domin bayar da amsar. Ana iya fassara tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Wannan shine ma'anar waɗannan\nabubuwan.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]