rachelua_ha_ezk_tn_l3/11/02.txt

6 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "wannan birnin shi ne tukunyar, kuma mu ne naman",
"body": "Mutanen suna magana ne game da kansu kamar masu yanke nama mai kyau ne kuma na birni\nkamar dai tukunya ce wacce ake ajiye naman a ciki ko dafa shi. Wani magana yana nuna cewa\nsuna da mahimmanci kuma suna da aminci a cikin gari. AT: \"Wannan birni kamar\ntukunya ne wanda zai kāre mu kamar yadda tukunya ke kare nama\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]