rachelua_ha_ezk_tn_l3/23/33.txt

6 lines
258 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙoƙon fargaba da lalacewa",
"body": "Wannan yana magana game da buguwa sosai kuma cike da baƙin ciki kamar maye da baƙin\nciki abubuwa ne da suka cika jikinta. AT: \"Za ku bugu sosai ku bugu da baƙin\nciki\" (Duba: figs_doublet)"
}
]