rachelua_ha_ezk_tn_l3/21/28.txt

6 lines
263 B
Plaintext

[
{
"title": "Annabawa kuma suna ganin holoƙan wahayoyi domin ku",
"body": "Wannan yana magana ne game da wahayin ƙarya da marasa ma'ana kamar suna kwantena fanko. AT: \"wahayin da ba gaskiya bane\" ko \"wahayi na karya\" (Duba: figs_personification)"
}
]