14 lines
516 B
Plaintext
14 lines
516 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Lokaci na zuwa; lokaci ya zo kusa",
|
||
"body": "Duk “lokacin” da “ranar” suna nufin lokacin da Allah zai hukunta mutanen Isra’ila. AT: \"Hukuncin Isra'ila zai faru ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_parallelism)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "saboda wahayin game da dukkan taron",
|
||
"body": "\"na yi fushi da dukkan taron jama'ar\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ba waninsu da zai ƙarfafa",
|
||
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ba zai ƙarfafa ɗayansu ba\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
}
|
||
] |