rachelua_ha_ezk_tn_l3/07/10.txt

14 lines
545 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan su ne maganar Yahweh game da Isra'ila."
},
{
"title": "tana zuwa",
"body": "\"Ga shi, rana tana zuwa!\" Kila iya buƙatar bayyana ranar da ke zuwa. AT: \"Duba!\nRanar da zan hukunta ku tana zuwa!\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Tashin hankali ya yi girma zuwa cikin sandar mugunta",
"body": "Mai yiwuwa ma'anonin su ne 1) \"Mutanen Isra'ila sun yi alfahari da girman kai\" ko 2) \"Mutanen\nIsra'ila sun zama masu girman kai da girman kai.\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]