rachelua_ha_ezk_tn_l3/06/11.txt

10 lines
312 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka tãɓa hannayenka ka buga ƙafarka",
"body": "Ezekiyel zai yi wannan aikin na alama don ya ja hankalin mutane. Wannan ba tafi bane. "
},
{
"title": "Ta haka ne zan cika hasalata a kansu",
"body": "\"Zan gamsar da fushina a kansu\" ko \"Zan hukunta su har sai na kara yin fushi\""
}
]