10 lines
397 B
Plaintext
10 lines
397 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Hannun Yahweh yana bisa na",
|
|
"body": "Kalmar \"hannu\" ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. Mutum tare da\nhannunsa akan wani mutum yana da iko akan wannan mutumin. Dubi yadda kuka fassara\nmakamancin magana a cikin Ezekiyel 1: 3.. AT: \"Yahweh ne yake\niko da ni\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ina ta zagayawa",
|
|
"body": "\"a kowane bangare\""
|
|
}
|
|
] |