rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/01.txt

18 lines
662 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi annabci. Ezekiyel zai yi magana da duwatsun Israila, amma saƙon ga dukan Israilawa ne."
},
{
"title": "ka yi annabci ga tsaunukan Isra'ila",
"body": "Allah yana son Ezekiyel yayi magana da duwatsu kamar mutane. Saƙon ga mutanen Isra'ila ne.\n(Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Daɗaɗɗun tuddai",
"body": "Wannan yana nufin manyan duwatsu na Isra'ila. AT: \"Tsoffin tsaunuka.\""
},
{
"title": "murƙushe ka ta kowacce fuska",
"body": "\"saboda an kawo muku hari ta kowace fuska\" ko \"saboda makiyanku sun kawo muku hari ta\nkowace fuska\""
}
]