rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/19.txt

10 lines
484 B
Plaintext

[
{
"title": "Na warwatsa su cikin al'ummai; suka warwatsu cikin ƙasashe",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Dubi yadda kuka fassara wata kalma makamancin wannan a cikin Ezekiel 12:14. AT: \"Na sa su rabu kuma suna zaune a cikin yankuna daban\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Amma ina da juyayi saboda sunana mai tsarki",
"body": "Anan “suna” yana wakiltar Yahweh da mutuncinsa. AT: \"sun yi min ba'a\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]