rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/16.txt

14 lines
702 B
Plaintext

[
{
"title": "suka ƙazamtar da ita ta wurin hanyoyinsu da ayyukansu",
"body": "\"ta hanyar yadda suka rayu da kuma abubuwan da suka aikata\""
},
{
"title": "Hanyoyinsu a gabana kamar ƙazantar hailar mace suke",
"body": "Wannan yana kwatankwacin yadda mutane sukayi da dabi'ar mace mai tsafta. Wannan yana nanata yadda ƙyamar halayensu suke ga Yahweh. AT: \"Hanyoyinsu sun zama\nabin ƙyama a gare ni kamar rashin jinin al'ada na mace\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "ƙazantarsu ta wurin gumakansu",
"body": "Ana maganar mutanen da suke bautar gumaka kamar gumakan sun ƙazantar da ƙasar da jiki. AT: \"saboda sun ƙazantar da ƙasar da gumakansu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]