rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/08.txt

10 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "za ku yi rassa ku haifi 'ya'ya domin mutanena Isra'ila",
"body": "Anan \"ku\" yana nufin dutsen Isra'ila wanda anan yake wakiltar bishiyoyi akan dutsen da zasu bada 'ya'ya. AT: \"bishiyoyinku za su yi girma suna ba da 'ya'ya\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "na yi maku tagomashi",
"body": "\"Zan tausaya muku\""
}
]