18 lines
662 B
Plaintext
18 lines
662 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Muhimmin Bayani:",
|
||
"body": "Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi annabci. Ezekiyel zai yi magana da duwatsun Isra’ila, amma saƙon ga dukan Isra’ilawa ne."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ka yi annabci ga tsaunukan Isra'ila",
|
||
"body": "Allah yana son Ezekiyel yayi magana da duwatsu kamar mutane. Saƙon ga mutanen Isra'ila ne.\n(Duba: figs_personification)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Daɗaɗɗun tuddai",
|
||
"body": "Wannan yana nufin manyan duwatsu na Isra'ila. AT: \"Tsoffin tsaunuka.\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "murƙushe ka ta kowacce fuska",
|
||
"body": "\"saboda an kawo muku hari ta kowace fuska\" ko \"saboda makiyanku sun kawo muku hari ta\nkowace fuska\""
|
||
}
|
||
] |