rachelua_ha_ezk_tn_l3/24/06.txt

10 lines
372 B
Plaintext

[
{
"title": "tukunyar girki",
"body": "Yahweh ya ci gaba da kwatanta Yerusalem da tukunyar girki. AT: \"kamar\ntukunyar girki ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "amma kada ka jefa ƙuri'a kan ta",
"body": "Yin ƙuri'a hanya ce ta zaɓar waɗancan naman da za a fitar, amma saboda Yahweh yana so ya\nfitar da duka naman, babu buƙatar jefa ƙuri'a."
}
]