rachelua_ha_ezk_tn_l3/12/04.txt

10 lines
425 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Allah yana magana da Ezekiyel kuma yana kwatanta yadda yakamata yayi kwatancin."
},
{
"title": "na sa ka kamar alama ne",
"body": "A nan kalmar \"alama\" tana nufin wani abu da ke isar da gargaɗi na musamman ga waɗanda\nsuka gani. Yahweh yayi magana akan Ezekiyel da ayyukansa kamar wannan gargaɗi ne.\nAT: \"sun sanya ku zama masu gargadi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]