rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/24.txt

18 lines
828 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ezekiyel ya ci gaba da faɗi game da wahayinsa game da rayayyun halittu."
},
{
"title": "Kamar ƙarar ruwaye masu yawa",
"body": "Wannan kawai yana nufin \"ruwa mai yawa.\" Zai iya nufin babban kogi ko babban ambaliyar\nruwa ko raƙuman ruwa da ke buguwa a teku. Duk waɗannan suna da ƙarfi sosai."
},
{
"title": "Kamar muryar Mai Iko Dukka",
"body": "Littafi Mai Tsarki wani lokaci yakan kira tsawa “muryar Maɗaukaki”. AT: \"Ya yi kama da muryar Allah Maɗaukaki\" ko \"Ya yi kama da tsawar Mai Iko Dukka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Sai murya ta zo daga saman sararin",
"body": "\"Wani wanda yake saman sararin yayi magana.\" Idan kuna buƙatar faɗin muryar waye wannan,\nmai yiwuwa ya kamata ku gane ta muryar Yahweh ce (Ezekiyel 1: 3)."
}
]