rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/07.txt

14 lines
558 B
Plaintext

[
{
"title": "amma tafin sawayensu kamar kofaton ɗan maraƙi",
"body": "\"amma ƙafafunsu suna kama da kofon maraƙi\" ko \"amma ƙafafunsu suna kama da na maraƙi\""
},
{
"title": "yana sheƙi kamar gogaggiyar tagulla",
"body": "\"sun kasance masu haske kamar tagulla wanda aka goge.\" Wannan yana bayanin ƙafafun halittu. AT: \"kuma suna haske kamar tagulla\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "a cikin tafiyarsu ba su juyawa; maimakon haka, kowannensu a miƙe yake ɗoɗar",
"body": "\"halittun basu juya ba yayin da suke motsi\""
}
]