rachelua_ha_ezk_tn_l3/10/01.txt

14 lines
604 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ezekiyel ya ci gaba da ba da labarin wahayin da ya fara a cikin Ezekiyel 8: 1."
},
{
"title": "kamar yakutu da bayyanuwa mai kamannin kursiyi",
"body": "\"wannan yayi kama da wani abu mai kama da kursiyi.\" Ezekiyel bai yarda ya faɗi tabbaci cewa\nya yi kama da kursiyi ba."
},
{
"title": "mutumin da ke saye da tufafin linin",
"body": "mayafi mai ƙarfi, mai santsi da aka yi da shuka. Mutane da yawa suna sa shi a wuraren da suke da zafi. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 9: 2. AT: \"santsi kyalle\" (Duba: figs_explicit)"
}
]