rachelua_ha_ezk_tn_l3/25/12.txt

10 lines
421 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan bugi Idom da hannuna",
"body": "Anan Yahweh yayi maganar azabtar da mutane kamar dai yana bugun su da hannu. Duba yadda kuka fassara makamancin wannan magana a cikin Ezekiel 25: 6.\nAT: \"Zan hukunta Idom\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "daga Teman har zuwa Dedan.",
"body": "Waɗannan su ne birane biyu a gefen\niyakar Idom. Wannan yana nufin cewa Yahweh zai hallaka Idom dukka."
}
]