rachelua_ha_ezk_tn_l3/25/06.txt

10 lines
474 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan buge ku da hannuna",
"body": "\"Zan mare ka da hannuna mai karfi.\" Anan Yahweh yayi maganar azabtar da mutane kamar dai yana bugun su da hannu. AT: \"Zan hore ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "bashe ku ganima ga al'ummai",
"body": "Kalmar \"ku\" tana nufin mutanen Ammon amma kuma alama ce ta ƙasarsu da dukiyoyinsu. AT: \"Zan ba wa magabta damar fatattakarsu su kwace ku, ƙasarku, da dukiyoyinku ganima\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]