rachelua_ha_ezk_tn_l3/14/19.txt

6 lines
219 B
Plaintext

[
{
"title": "in datse mutum da bisã",
"body": "Yahweh yana maganar kashe mutane da dabbobi kamar yana yankan su ne, kamar mutum zai sare reshe daga itace. AT: \"ku kashe mutum da dabba\" (Duba: figs_idiom)"
}
]