rachelua_ha_ezk_tn_l3/18/23.txt

10 lines
384 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yayi magana game da burinsa ga mugayen mutane"
},
{
"title": "Ina murna da mutuwar mugu ne",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya ta zance domin a nuna akasin haka. AT: \"Ba na\nmatuƙar farin ciki da mutuwar mugaye ... amma ina matuƙar farin ciki idan ya juya baya daga\nhanyarsa don ya rayu.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]