rachelua_ha_ezk_tn_l3/18/19.txt

14 lines
820 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa ɗa ba zai ɗauki laifin mahaifinsa ba",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutum wanda ke da alhakin ko ya aikata laifi kamar dai laifin wani abu ne da mutum yake ɗauka. AT: \"Me yasa ɗan bai ɗauki alhakin laifin mahaifinsa ba?\" ko \"Me yasa ɗan bai yi laifin laifin mahaifinsa ba?\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Adalcin wanda ya yi dai-dai ai nasa ne",
"body": "Don adalci ya tabbata a kan mutum magana ce da ke nufin mutumin yana da alhakin wannan adalcin. AT: \"Wanda ya aikata dai-dai zai ɗauki alhakin adalcinsa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "muguntar azzalumi zata kasance a kansa",
"body": "Don mugunta ta hau kan mutum magana ce da ke nufin mutumin yana da alhakin wannan\nmugunta. AT: \"mugu ne zai ɗauki alhakin muguntarsa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]