rachelua_ha_ezk_tn_l3/21/24.txt

10 lines
391 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda kun sa a tuna da laifinku",
"body": "\"Saboda ka tunatar da ni laifinka\""
},
{
"title": "saboda kun yi haka za a kame ku a hannu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. \"Hannun abokan gaba\" yana wakiltar ikon magabci. AT: \"maƙiyinka zai kama ka a hannunsa\" ko \"maƙiyanka za su kama ka kuma su\nkai ka bauta\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]