rachelua_ha_ezk_tn_l3/13/05.txt

10 lines
393 B
Plaintext

[
{
"title": "ku yi tsayayya a yaƙi ",
"body": "Kuna iya ba da cikakken bayanin nan. AT \"tsayayya wa sojojin abokan gaba\" ko\n\"kare birni\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Mutanen na ganin wahayoyin ƙarya kuma su na yin annabcin ƙarya",
"body": "Tunda annabawan karya ba su karɓi saƙo da gaske daga Yahweh ba, abin da suke faɗi game da makomar ba gaskiya ba ne."
}
]