10 lines
507 B
Plaintext
10 lines
507 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "zan aikar da takobi biye da su",
|
|
"body": "Kalmar \"takobi\" na nufin ga sojojin abokan gaba waɗanda za su kawo hari da takubbansu.\nAT: \"Zan aika da runduna don bin su da takuba\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "idan na warwatsar da su cikin al'umma na kuma tarwatsar da su ko'ina a ƙasashe",
|
|
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: \"lokacin da na sa su rabu da juna kuma nake zaune a cikin al'ummu daban-daban\" (Duba: figs_parallelism)"
|
|
}
|
|
] |