rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/27.txt

14 lines
729 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ezekiyel ya ci gaba da faɗi game da wahayin."
},
{
"title": "bayyanuwar kwankwasonsa har sama",
"body": "Jikin mutumin da ke saman kwatangwalo yana kama da wani ƙarfe mai haske wanda yake da\nwuta a ciki. Cikakken sunan \"bayyanuwa\" za a iya fassara shi azaman aiki. AT: \"daga abin da ya zama kamar kwankwasonsa sama\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "bayyanuwar kwankwasonsa har zuwa ƙasa sai ka ce bayyanuwar wuta da haske ko'ina kewaye",
"body": "Cikakken sunan \"bayyanuwa\" za a iya fassara shi azaman aiki. AT: \"duk kewaye da shi a kasa abin da ya zama kamar kwankwasonsa, na ga abin kamar wuta da haske mai haske\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]