rachelua_ha_ezk_tn_l3/02/06.txt

14 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "koda yake kana tare da sarƙaƙƙiya da ƙayayuwa koda yake kuma kana zaune da kunamai",
"body": "Waɗannan kalmomin suna kwatanta mutanen Isra'ila waɗanda ba za su yi wa Ezekiyel kirki ba\nyayin da ya gaya musu abin da Allah ya ce. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kada ka ji tsoron maganganunsu",
"body": "\"Kada ku ji tsoron abin da suke fada.\""
},
{
"title": "ka damu da irin fuskokinsu",
"body": "Kalmomin \"fuskokinsu\" wani magana ne ga saƙon da mutane suke furtawa da fuskokinsu. AT: \"ka daina sha'awar yi min hidima saboda yadda suke kallon ka\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]