rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/17.txt

14 lines
398 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Ezekiyel ya ci gaba da kwatanta wahayinsa."
},
{
"title": "masu tsawo ne da kuma ban tsoro",
"body": "\"gefunan sun kasance masu tsayi da ban tsoro\" ko \"gefunan ɗin da suke da tsayi da ban tsoro\""
},
{
"title": "gammon gargaren na cike da idanu a kewaye",
"body": "\"saboda gefunan suna da idanu da yawa kewaye da ƙafafun huɗun\""
}
]