rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/15.txt

14 lines
740 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ga wani gargare a ƙasa a gefen rayayyun halittun tare da fuskokinsu huɗu",
"body": "\"Wannan shine yadda ƙafafun suke da yadda aka yi su\""
},
{
"title": "kowanne gargare na kama da dutse mai tamani",
"body": "\"Beril\" wani irin dutse ne mai daraja galibi launin rawaya ko launin zinare. AT: \"bayyanannu da rawaya kamar dutse lu'ulu'u\" ko \"mai haske da rawaya kamar dutse mai daraja\""
},
{
"title": "bayyanuwarsu da ƙirarsu sai ka ce gargare mai ratsawa ta wani gargaren",
"body": "A nan sunan \"kamanni\" wanda ba a taɓa gani ba yana nuni ga yadda ƙafafun huɗu suke Ana\niya fassara kalmar da kalmar magana. AT: \"dukkan ƙafafun ƙafafun sun yi kama\nɗaya\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]