rachelua_ha_ezk_tn_l3/02/01.txt

18 lines
729 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ezekiyel ya ci gaba da faɗi game da wahayin da ya gani."
},
{
"title": "Ya ce mani",
"body": "Idan yarenku dole ne ya gane wanda yake magana, zai fi kyau a gano mai magana a matsayin \"wanda yayi kama da mutum\" (Ezekiyel 1:26). Ba \"Ruhu\" bane."
},
{
"title": "Dan mutum",
"body": "\"Dan mutum\" ko \"ɗan adam.\" Allah ya kira Ezekiyel wannan don ya nanata cewa\nEzekiyel ɗan adam ne kawai. Allah madawwami ne kuma mai iko, amma mutane ba haka suke\nba. AT: \"Mutum mai mutuwa\" ko \"Mutum\""
},
{
"title": "har ya zuwa yau",
"body": "\"ko da yanzu\" ko \"har ma a yau.\" Wannan yana nufin cewa jama'ar Isra'ila suna ci gaba da\nrashin biyayya ga Allah."
}
]