14 lines
605 B
Plaintext
14 lines
605 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "waɗanda ke annabci daga tsammace-tsammacensu",
|
|
"body": "\"annabci kawai abubuwan da suke tunanin\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da ke bin ruhun kansu",
|
|
"body": "Anan kalmar “ruhu” tana wakiltar tunani da dabarun mutum. \"Bi\" a nan wani karin magana ne da ke nufin aikata abin da ra'ayinsu ya nuna musu. AT: \"waɗanda suke aiki daidai da\nra'ayinsu\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kamar diloli a watsattsun gonaki",
|
|
"body": "Kamar diloli masu neman abinci da mafaka a cikin kango biranen, annabawa suna amfani da\nhalakar Yerusalem don amfanin kansu. (Duba: figs_simile)"
|
|
}
|
|
] |