10 lines
586 B
Plaintext
10 lines
586 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Maganar Yahweh ta zo gare n",
|
|
"body": "Wannan karin magana ne da ake amfani da shi don gabatar da wani abu da Allah ya faɗa wa\nannabawansa ko mutanensa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiel 3:16. AT: \"Yahweh ya faɗi wannan saƙon\" ko \"Yahweh ya faɗi waɗannan kalmomin\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Dukkansu ne waɗanda a ka yi magana game da su ta wurin waɗanda ke zama cikin Yerusalem",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Mutanen da ke zaune a Yerusalem\nsuna faɗi game da su duka\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
}
|
|
] |