rachelua_ha_ezk_tn_l3/08/03.txt

14 lines
483 B
Plaintext

[
{
"title": "tsakanin duniya da sama",
"body": "\"tsakanin ƙasa da sama\""
},
{
"title": "cikin wahayoyi daga wurin Allah, sai ya kawo ni Yerusalem",
"body": "Kalmomin “a wahayin” suna nufin cewa wannan abin yana faruwa ne a cikin tunanin Ezekiyel. Jikinsa zai kasance a gidansa yayin da Allah ya nuna masa waɗannan abubuwa."
},
{
"title": "inda gunki mai cakuno babban kishi ke tsayawa",
"body": "\"gunkin da ke sa Allah ya kasance mai tsananin kishi\""
}
]