rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/22.txt

14 lines
731 B
Plaintext

[
{
"title": "kamannin miƙaƙƙen sarari",
"body": "Anan sunan mara bayyanan \"kamanni\" yana nufin cewa abin da Ezekiyel ya gani yayi kama da \"sararin mai fa'ida.\" Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. AT: \"abin da ya yi\nkama da sararin mai fa'ida\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "yana kama da abu mai banmamaki da ƙyalli a miƙe bisa kawunansu sama",
"body": "\"kuma an fadada dome a saman kawunan halittu\" ko \"kuma shimfidar dome ta dauki sarari da yawa akan kawunan halittun\""
},
{
"title": "Kowannen rayayyen halittar kuma yana da fiffike biyu domin su rufe kansu; kowanne yana da biyu domin ya rufe jikinsa",
"body": "\"Kowane talikan yana da fukafukai biyu, wadanda suke rufe jikinsu\""
}
]