rachelua_ha_ezk_tn_l3/20/21.txt

6 lines
323 B
Plaintext

[
{
"title": "domin haka na yi tunani zan zubo masu da fushina a kansu",
"body": "Yahweh yayi magana game da nuna fushinsa ta hanyar azabtar dasu kamar dai fushin nasa\nwani ruwa ne da ya zubo musu. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiel 20: 8. AT: \"don yi musu hukunci a fushina\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]