rachelua_ha_ezk_tn_l3/40/38.txt

10 lines
411 B
Plaintext

[
{
"title": "wurin da suke ɗauraye baye-baye na ƙonawa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar \"su\" sune 1) mutanen da ke kawo sadaka ko 2) firistocin da suka yanka\ndabbobin."
},
{
"title": "inda a ke yanka baikon ƙonawa a kai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sun kashe hadayar ƙonawa\" ko \"sun\nkashe dabbobin da za su ƙona a matsayin hadaya\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]