rachelua_ha_ezk_tn_l3/38/19.txt

6 lines
182 B
Plaintext

[
{
"title": "Za'a ragargaza duwatsu ɓallin zai faɗi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai sa duwatsu su faɗi\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]