rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/37.txt

6 lines
325 B
Plaintext

[
{
"title": "in riɓaɓɓanya su kamar garken mutane",
"body": "Yahweh yana sa mutane su yawaita da sauri kuma ana magana da sauri kamar garken tumaki. Tumaki suna ninkawa da sauri sosai. AT: \"don sanya su yawaita kamar garken\ntumaki\" ko \"don sanya mutane yawaita da sauri kamar tumaki\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]