rachelua_ha_ezk_tn_l3/36/13.txt

10 lines
512 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba zan ƙara bari ku sake sauraren zage-zagen al'ummai ba",
"body": "Wannan yana magana ne akan duwatsu kamar suna iya ji yayin da mutane suka zage su.\nAT: \"Ba zan ƙara barin sauran al'ummomi su zage ku ba\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "ba za ku ƙara jin kunyan mutane ba ko ku sa al'ummarku ta faɗi",
"body": "Gashi ana maganar kunya kamar dai duwatsu zasu iya daukar kunya. AT:\n\"al'ummomin ba za su ƙara sanya ku jin kunya ba\" (Duba: figs_personfication)"
}
]