10 lines
464 B
Plaintext
10 lines
464 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "zan ɗaga hannuna in rantse",
|
|
"body": "Anan \"ɗaga hannuna\" aiki ne na alama wanda ke nuna zai aikata abin da ya rantse da gaske.\nAT: \"Na rantse da gaske\" (Duba: translate_symaction)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "al'ummai da ke kewaye daku tabbas za su sha tasu kunyar",
|
|
"body": "Mutanen da suke fuskantar kunya ana maganarsu kamar zasu ɗauki kunyarsu. AT: \"lalle mutane za su yi izgili ga al'umman da suka kewaye ku\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |