rachelua_ha_ezk_tn_l3/34/01.txt

14 lines
724 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "A cikin sura ta 34, Yahweh yayi magana game da mutanen Israila kamar su garken tumaki ne\nkuma shugabannin Israilawa makiyaya ne waɗanda ya kamata su kula da garken amma ba su yi ba. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "makiyayan Isra'ila",
"body": "Ana magana da shugabannin Isra'ila kamar makiyaya ne. Ya kamata su kula da mutanensu\nkamar yadda makiyaya ke kula da garken su. AT: \"shugabannin Isra'ila waɗanda\nsuke kamar makiyaya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "masu kiwon kansu",
"body": "Shugabannin da ke kula da kansu maimakon mutane ana maganarsu kamar suna kiwon kansu. AT: \"suna ciyarwa da kulawa da kansu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]