rachelua_ha_ezk_tn_l3/30/15.txt

14 lines
692 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama zan zubo da fushi na a bisa Felusiyom",
"body": "Anan \"zubo fushina\" yana wakiltar hukunta mutane ne saboda tsananin fushinsa. AT: \"Gama zan yi aiki da tsananin fushin Felusiyom\" ko \"Saboda na yi fushi sosai, zan\nhukunta Felusiyom mai tsanani\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "datse taron jama'ar Tebes",
"body": "Anan \"yankewa\" yana wakiltar kashe mutane. AT: \"kashe adadi mai yawa na\nmutanen a Tebes\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Tebes za ta kakkarye",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"makiya za su fasa ganuwar da gineginen\na cikin Tebes\" ko \"makiya za su ruguza Tebes\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]