rachelua_ha_ezk_tn_l3/30/12.txt

10 lines
390 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan maishe da rafuffuka busassun ƙasa",
"body": "\"Zan busar da kogunan Masar\""
},
{
"title": "sayar da ƙasar cikin hannun mugayen mutane",
"body": "Yahweh zai ba wa Babiloniyawa iko a kan Masar kamar yadda mutumin da ya sayar da abu yake ba wanda ya saya shi ya mallaki abin. AT: \"Zan ba da ikon mallakar ƙasar\nga mugayen mutane\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]