rachelua_ha_ezk_tn_l3/29/13.txt

10 lines
322 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel saƙonsa ga Fir'auna."
},
{
"title": "Zan dawo da abin da ke na Masar",
"body": "Kalmar \"arzikin Masar\" kwatanci ne na mutanen Masar da aka ɗauke su zuwa wasu ƙasashe. AT: \"Zan dawo da mutanen Masar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]