rachelua_ha_ezk_tn_l3/29/08.txt

14 lines
656 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel saƙonsa ga Fir'auna."
},
{
"title": "Zan kawo takobi gãba da kai",
"body": "Anan “takobi” yana nufin sunan yaƙi, kuma “kawo takobi a kanku” kwatanci ne don sa rundunar\nabokan gaba su zo su yaƙi Masar. AT: \"Zan sa makiyanku su zo su yi yaƙi da ku\"\n(Duba: figs_gendernotations da figs_you)"
},
{
"title": "Migdol zuwa Sãyin",
"body": "Wannan yana nufin dukkanin Masar. Inda wadannan wuraren suke ana iya bayyana su a sarari. AT: \"a duk cikin Masar, daga Migdol a arewa zuwa Syene a kudu da iyakokin\nMasar da ke kudu\" (Duba: figs_merism)"
}
]