rachelua_ha_ezk_tn_l3/29/01.txt

10 lines
503 B
Plaintext

[
{
"title": "a watan goma a ran sha biyu ga wata",
"body": "\"a ranar goma sha biyu ga watan goma.\" Wannan shi ne watan goma na kalandar Ibraniyanci.\nRanar goma sha biyu tana kusa da farkon watan Janairu a kan kalandar yamma. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
},
{
"title": "Kai, babbar dabbar teku",
"body": "\"babbar halittar da ke rayuwa a cikin ruwa.\" Yahweh ya kira Fir'auna dodo wanda ke zaune a cikin ruwa. Da dodo mai yiwuwa kada ne. (Duba: figs_metaphor)"
}
]