rachelua_ha_ezk_tn_l3/26/07.txt

10 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "zan kawo Nebukadnezza",
"body": "Jimlar \"sarkin sarakuna\" take ne, ma'ana shi ne mafi girma a cikin sarakuna, sarkin da sauran\nsarakuna ke yi masa biyayya. AT: \"Nebukadnezzar sarkin Babila, sarki mafi\ngirma\" (Duba:figs_explicit)"
},
{
"title": "Za ya kashe 'ya'yanki mata a gona",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"'ya'yanku mata\" yana nufin' yan matan Taya waɗanda suke aiki\na cikin gona ko kuma 2) \"'ya'yanku mata\" sunaye ne na garuruwa da ƙauyuka na kusa da ke\nbabban yankin da ke tallafawa babban birnin Taya. Duba yadda kuka fassara makamancin\nmagana a cikin Ezekiyel 26: 5. AT: \"al'ummomin ɗiyar ku waɗanda ke kan babban yankin\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]