rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/17.txt

14 lines
598 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yana magana game da sarkin Yerusalem."
},
{
"title": "sojojinsa masu ƙarfin yaƙi da kuma jama'arsa masu yawa domin yaƙi ba za su tsare shi ba a wannan yaƙin",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda ƙarfin Fir'auna yake da ƙarfi. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ya miƙa hannunsa ga yin alƙawari",
"body": "Wannan yana nufin rike hannun wani a matsayin alamar abota da yarjejeniya. A nan yana wakiltar rantsuwar alkawarin da ya yi da sarkin Babila. (Duba: figs_explicit)"
}
]