rachelua_ha_ezk_tn_l3/11/24.txt

6 lines
274 B
Plaintext

[
{
"title": "a wahayi daga Ruhun Allah, kuma wahayin da na gani ya fito daga gare ni",
"body": "Ezekiyel yayi maganar wahayin da ya ƙare kamar dai wahayin wani abu ne wanda ya taɓa shi\nkuma ya bar shi. AT: \"wahayin da na gani ya ƙare\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]